Yi Amfani Da Wannan Damar Domin Neman Aiki A Sansanin Dangote Petroleum Campany

Yadda zakuyi amfani da damar aiki a sansanin Dangote.

Kamfanin Dangote ya sanar da neman aiki a cikin shirinsa da nufin rage yawan rashin aikin yi da ‘yan Najeriya ke fama da shi.

Ya yi niyyar daukar marasa aikin yi 300,000 domin rage yawan rashin aikin yi da ‘yan Najeriya ke fama da su.

Yan Najeriya 300,000 zasu yi aiki ya hada da kamfanonin sa sukari, dandano, disel da dai sauransu, ma’aikatan za su yi aiki kuma za su yi sansani akalla 20,000. An fitar da wannan shirin ne bayan da ya kaddamar da kamfanin mai a jihar Legas nigeria.

Idan kuna sha’awar wannan damar aiki danna blue rubutun ƙasa don neman aikin

APPLY

Related Articles

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

Latest Articles