Yan Mata Ga Gyaran Gashi Suyi Tsayi/Laushi/Sheki/Baki

Domin kiyaye gashi daga karyewa dakuma kara masa tsayi, laushi da duhu kihada wannan mayukan domin samun biyan bukata, kuma so samu wannan yazama man gashinki.
Asamu man:

  • Zaitu lawz Huluwu
  • Zaitu Jirjir
  • Zaitu kharu ( castor oil )
  • Man kwa kwa
  • Man Ridi
  • Man Lalle
  • Man zaitun

Wallahi zakiyi mamakin gashinki bayan kwanaki kadan idan kikayi wannna hadin Insha Allah

INGANTACCEN HADIN GYARAN GASHI

Yaku’yan uwana Mata duk wadda takeson ta gyara gashin kanta yayi kyau sosai toga hadin da zatayi amfani dashi.

Yake Yar uwata Anason kisamo man kade da man zaitun dakuma man habbatussauda saiki hadesu a wuri daya ki gaurayasu bayan kin gaurayasu Anason duk lokacinda zakiyi kitso saikiyi amfani da wannan hadin

Wannan hadin Yana sanya gashin mace ya kara baki sannan kuma ya kara tsayi

Wannan hadin Yana gyaran gashi sosai sannan kuma wannan hadin Yana maganin cututtukan dake kama gashi

ALLAH KASA MU DACE

Related Articles

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

Latest Articles