Yadda Zaku Nemi Aikin Dan Sanda Cikin Sauki Nigerian Police 2022

Mafiya Yawan Maziyarta Wannan Shafin Namu idan har mantuwa batazo gareku ba zaku iya tunawa a  15/8/2022 Hukumar Yan sanda Sun Fitar Bude Shafin su omin daukan sabbin Ma’aikata  na shekarar 2022 Wannan Dalilin Ya Baiwa matasa da Dama Damar Cika wannan Sabon Program din nasu Domin Jarraba sa’arsu ta shiga Aikin da zasu Bada Rayuwarsu wajan Kare Al’ummar Kasar

Idan Baku Mantaba A Baya Hukumar Ta Dakatar Da Daukar Ma’aikatan sannan Kuma daga Baya Ta dawo Domin Cikawa Al’ummar Kasar Burinsu masu Burin Gina nigeria tare da Kishin Kasa Hakan yasa Yanzu Dukkanin Masu Niyya da Suyi Kokarin sake Cikawa cikin sauki

Yanzu Haka Shafin Anbude shi idan Har Ka Tabbatar da Kana Da Bukata zaka iya Shiga Domin Cikawa

Ga Kadan Daga Cikin Amfanin Yan Sanda Da Ayyukansu a Cikin Al’ummah:

• Yan Sanda Sune Masu Kama Masu Laifi
• Kiyaye Doka Da Oda Tare da Tabbatar Da Mutane aka Binta
• Maganin Masu Laifi Tare da Ganosu tun Kafin Aikatawa
• Kare Dukkanin Rayuka Da Dukiyoyinsu
• Ai Watar Da Duk Wata doka kan wanda ake zargi tare da Hukuntashi

https://www.npf.gov.ng/

Related Articles

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

Latest Articles