Yadda Zaku Cike Sabon Tallafin Na Yan Africa Mai Taken African project Development Center.

Yadda Zaku Cike Sabon Tallafin Na Yan Africa Mai Taken African project Development Center.

Assalamu Alaikum warahamatullahi Taala Wabarakatuhu Barkanku Dazuwa Wannan Site Namu Mai Albarka Na Nairapawa.com Shafin Taimakon Al, umma.

Wannan Wani sabon Tallafi mukazomuku dashi na African project Development Center Wanda yake karkashin Shirin MSME suka shirya.

Sunbada manufar bada aiki tare da sabuwar hanyar ta shigowa da kudi ga dukkan matasan Africa shikuma wannan Shirin anshiyashine domin taimakawa mutanen Africa wadanda Basu aikinyi da masu karamin karfi zaa bunkasa Harkokin Kasuwanci da noma domin Bunkasa tattalin Arzikin wannan nashiya tamu ta Africa.

Wannan gidauniya zasu taimakawa wadanda Sukayi karatu Basu samu aikin yiba wannan gidauniya zasubada aiki da kudin domin kukama kasuwanci da harkar noma sannan zasu bada Horo ga Wanda Basu da wata kwarewa kokuma Basu da ilimi Alan harkar kasuwanci.

Abubuwan Da Ake Bukata Waken Cikewa Wannan Aiki

  • Maicikewa Yakasance yanada Shekara 18 zuwa 35
  • Dolene ga Mai Cikewa Yakasance yanada Kwarewa aharkar noma da kasuwanci
  • Mai Cikewa Dole Yakasance baya aikin gwamnati ko wata ma,aikatar
  • Ana Bukatan Maicikewa wannan Aiki Yakasance Yana da wayan hannu Android

Idan Ka Tabbatar Kacika Wannan Sharrudan To Ga Link Domin Cikewa

https://apdcgroup.org/symufapplicationform.php

Allah yabada saa ameen.

Related Articles

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

Latest Articles