Yadda Zakucike Sabon Tallafin Karatu Daga Ma,aikatar Ilimi Ta Tarayya .

Yadda Zaku Cike Sabon Tallafin Karatu Daga Ma,aikatar Ilimi Ta Tarayya .

Assalamu Alaikum warahamatullahi Taala Wabarakatuhu Barkanku Dazuwa wannan Web Site Namu Mai Albarka Na Nairapawa.com Shafin Taimakon Al, umma.

Ma,aikatar Ilimi ta Tarayya Tabude Sabon Shafin Cikewa Tallafin karatu na bangarorin ilimin yarjejeniya wato Bilateral Education Agreement ( BEA).

Wannan Tallafin karatun zaifarane daga Shekaran 2023 zuwa 2024 zuwa kasashe kaman Haka.

 • Russia
 • Marocco
 • Hongary
 • Egypt
 • Venizuela
 • China
 • Serbia
 • Romania

Shi wannan bangaren ilimi ne na Dalibai masu neman wajen karatun digree na daya mai taken u graduate ko digree na biyu Mai taken master kokuma degree na uku maisuna phD Akasashe daban daban kaman yadda Muka lissafa Asama Akyauta.

Sannan Shi wannan Bangarorin ilimin yarjejeniya na Bilateral Education Agreement BEA yakasune bangarori guda biyu kaman Haka.

 • Bangaren Karatun Degree Na Daya Wato Ungraduate Study
 • Bangaren Degree Na Biyu Dana Uku Postgraduate Study

Bangaren Degree Na Ungraduate Ga Daliban Da Sukayi nasarar Ga Jerin Kasashen Dazasuyi karatu

 • Russia
 • Marocco
 • Hungary
 • Egypt
 • Venizuela

Bangaren Degree Nabiyu Dana Uku Postgraduate Ga Jerin Kasashen Dazasuyi Karatun

 • China
 • Hungary
 • Serbia
 • Romania

Sharrudan Cancantar Wannan Karatu

Dafarko Ga Masu neman Degree Na Farko Ungraduate Dolene zasunemi mafi karancin cancantar kyawawan sakamako guda bakwai na As and Bs Acikin takardunsu na kammala karatun secondary wato wassce ko Neco Sannan sukasance suna dayadaga cikin Takardar kataun shekara ta ,2020 ko 2021.

Sannan Masu neman Degree Na Biyu Dana Uku Postgraduate Dolene Surike Matakin degree nafarko da First classa ko 2nd classa upper devision Sannan Kuma duk Mai nema Dole ya Tabbatar ya kammala Shirin NYSC Sannan iyakar shekarun shine Shekara 35 Domin master Da Shekaru 40 Da PHD.

Yadda Zakucike Wannan Tallafin Karatun

Zaku ziyarci wanna Shafin na Shafin ilimin na yarjejeniya

https://fsbn.com.ng/scholarships

Ga Shafin Cikewa Kai Tsaye

https://fsbn.com.ng/applicants/auth/register/45480

Wannan Kuma Shafin Karin Bayani

https://fsbn.com.ng/scholarships

Allah yabada saa ameen.

Related Articles

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

Latest Articles