YADDA ZAKU ƘARAWA BATTERY NA WAYARKU KARFI DA RIKON CHAJI CIKIN SAUKI

Assalamu alaikum barkanmu da sake saduwa awannan shafi namu mai albarka.
Kamar yadda kukasani akowani lokaci muna kawo muku abubuwan cigaba yauma muna tafe da yadda zaku sami saukin shan chaji awayoyinku cikin sauki.

Sau dayawa zakaji mutane suna yawan koke akan wayarsu tana shan chaji sosai, ko suna son hanyar da zasuna bawa batir din wayarsu kariya saboda kar ya samu matsala. to yau ga hanya mai sauki nan da zakuyi amfani da ita.

Da farko mutum yaje Play Store yayi Downloding din wannan application din ta hanyar wannan link dake kasa.

DOWNLOAD NOW

Wannan Application din zaiyi amfani sosai ga mai sabuwar waya da kuma mai tsohowa, saboda babban abinda yake lalata Battery shine rashin kula a gurin chaji, toh Dan haka wannan Application din zai kular maka da wayarka a kowani lokaci tun daga kan fara chaji har ta kai gejin da kake so, sannan ya sanar da kai. Kuma daga wayar ta goce daga chajin wannan Application din zai sanar dakai.

kana sauke App din a wayarka kaitsaye zaka shiga ka fara amfani dashi.

Join our WhatsApp group

Related Articles

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

Latest Articles