Yadda zaka cika sabon tallafin Noma daga bankin Nirsal microfinance Bank

Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci Mai albarka muna fatan kasancewa tare daku a wannan shafi namu Mai albarka na nairapawa.

Kamar yadda wasu dayawa suka sani bankin Nirsal microfinance Bank ya shahara wurin bada tallafi wato bashi ga ƴan Nigeria domin faɗaɗa koma soma kasuwancinsu domin bunƙasa tattalin arzikin ƙasa da kuma rage talauci a tsakanin Al-umma.

Toh wannan karomma bankin yazo da wani tsabon tsarin bada lamuni mai suna Agricultural Finance Facility (AFF)

shi wannan tsarin anyishine tomin manoma in akace manoma bawai sai wanda suke monan bah kiwo da sauransu duk yana cikinsu don haka indai kana ciki toh wannan tsarin nakane.

Yadda zaka samu wannan tallafin (bashi) Kamar dai sauran kananun bashinda bankin na Nirsal microfinance Bank suke bayarwa irinsu.

Nirsal Salary Advance,

NMFB Petty cash flow now now,

NMFB SME loan,

Agricultural Finance Facility,

Consumer Asset Finance Facility,

Wanda dukka yawancinsu ana badasune ta bankin toh shima yana daga ciki don haka idan kana sha awan wannan bashi

zakajene kai tsaye zuwa bankin Nirsal microfinance Bank da yake kusa dakai domin suma cikekken bayani sannan sufaɗama ƙa idojinsu idan ka cancanta a baka wannan bashin sai subaka.

kuci gaba da kasancewa tare damu A koda yaushe domin samun labarai Mafi mahimmanci mungode,

Allah ya bada sa’a Ameeen suhmma Ameeen

Related Articles

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

Latest Articles