https://www.fapjunk.com https://pornohit.net london escort london escorts buy instagram followers buy tiktok followers

Yadda Jallop Din Shinkafa

Jallop din rice ko dafadukan shinka shinkafa abincine da’aka fi yinsa a afrika.

Abubuwan Bukata

 • Shinkafa
 • Man fari
 • Tattasai
 • Attaruhu
 • Albasa
 • Curry
 • Maggi
 • Gishiri
 • Kifi ko nama
 • Alayyahu

Yadda Ake Hada Jallop Din Shinkafa

 • Dafarko za a gyara tattasai da taruhu da albasa sai a jajjaga a turmi ko a yi greating dinsa a greater .
 • Bayan an gama jajjagawa sai a ajiyeshi a gefe guda Idan da nama zaayi amfani to sai a wanke nama a sashi a tukunya ayanka masa albasa a Kayan kamshi da dan gishiri da Maggi guda daya a silatashi Bayan ya silatu sai a debe ruwan ciki a zuba man fari a Cikin naman yadan soyu Sama Sama bayannan sai a zuba Kayan miyan da aka jajjaga ko a kayi greating a ciki sai a soya shi Sama Sama daga nan kuma sai a zuba ruwa daidai yadda zai isa.
 • Bayan ruwan ya tafasa sai a Sanya Maggi da gishiri da curry sai a gauraya a ji dandano inyayi daidai sai a wanke shinkafa a tsaneta a zuba aciki.
 • Bayannan sai a yanka alayyahu sai a zuba sai a zuwa in ta dahu sai a sauke.

Related Articles

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

Latest Articles