Yadda Ake Tuwon Madara

Kayan hadi

  • madara mudu1
  • Suga rabin mudu
  • ruwa 1cup

Ya danganta da yadda zakiyi ina rabi zakiyi sai kisa

  • Madara Rabi
  • Sugar gwangwami 2
  • Ruwa rabin cup

sugar da ruwa za Kisa a tukunya yayi ta dahuwa Zakiga ya fara danko, sannan
ki tabbarta ruwan ciki sugan yakare saiki sa madara ki tuka kamar yadda kike tuka tuwo.

Zakiga ya hada kanshi
Saiki sa mai a tire
Ki bazashi sai ki yanka

In kinason kala sai kisa duk wanda ta miki
Ana samun kala wajan masu food colour.

Inna butter zakiyi kuma saiki sa sugar da ruwa in ruwan jikinsa ya kare saiki sa butter kisa madara ki tuka kamar tuka tuwo.

Sannan ina kwano daya wato mudu daya zakiyi toh butter karta kai rabi Amfanin butter a ciki yana sa ta kamshi.

Related Articles

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

Latest Articles