https://www.fapjunk.com https://pornohit.net london escort london escorts buy instagram followers buy tiktok followers

Yadda Ake Miyar Cabbage

Abubuwan Bukata

 • Cabbage
 • Nama
 • Kayan miya (albasa,attaruhu,tattasai da tomator)
 • Thyme
 • Curry
 • Gishiri
 • Lemon tsami
 • Citta
 • Tafarnuwa
 • Masoro
 • Kayan dandano seasoning cubes
 • Mai

Dafarko za’a fara wanke Naman kaza /rago sai a zuba a tukunya sannan a zuba albasa,citta, tafarnuwa curry,masoro,gishiri da kayan dandano a hadesu waje daya bayar shi yayi kamar minti talatin (30)

Bayan yayi sai a zuba ruwa kadan a dorashi kan wuta a silatashi

Sannan a dauko cabbage babba mai kyau a yankashi Amma ba’ayi masa Kananon yanka manta akeyi masa sannan a zuba ruwa aciki a matsa lemon tsami a barshi haka

Sai Kuma a dauko kayan miya (albasa, attaruhu, tattasai, tomator, citta, tafarnuwa) a gyarasu Sanna a markadasu a bleander

Sai Kuma a fitar da Naman da aka silalashi a Kuma ajiye ruwan silalan a gefa sannan a zuba mai a tukunyar a soya nama bayan ya soyu sai a dubeshi

Bayan andebe Naman sai a zuwa thyme da curry cikin mai sannan a zuba kayan miya da aka markada da kayan dandano a Dan soya kayan miyan kadan sai a zuba Naman da aka soya a ciki

Sannan a dauko cabbage a taceshi sai a zuba a cikin Miyar da layashin albasa bayan yayi kamar minti biyar sai a sauke

Ana iya ci da shinkafa,taliya harma da couscous

Previous article
Next article

Related Articles

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

Latest Articles