yadda Ake Hada Man Aloe Vera Don Gyaran Fata

Shin Ko kinsan Yadda Akeyin Man Aloe Vera.

  • Aloe Vera Nada tarin amfani da kuma mahimmanci wajen gyaran gashi da kuma fata.

  • Man Aloe vera na sa laushin gashi kuma yana maganin amosari sannan yana kara tsawon gashi Sosai Kuma man aloe vera na gyara fata Sosai.

  • Man zaitun Aloe vera Yadda Ake Hadashi Dafarko zaasamu ganyen Aloe vera a wankeshi a yayyankashi .

  • Bayan an yankashi sai a Samu man zaitun sai a hada da yankakken aloe vera sai a dorashi a kan garwashi yadan soyu kadan sai a sauke a barshi ya huce

  • sai a tace shi a rufeshi a Fara anfani dashi .

Related Articles

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

Latest Articles