Yadda Ake Kosai

Abubuwan Bukata

  • Wake(tsohon wake)
  • Mai
  • Gishiri
  • Maggi
  • Attaruhu
  • Tattasai
  • Albasa mai ganye

Yadda Ake Hadawa

Dafarko za’a gyara wake afitar da dattin ciki sai zuba ruwa a ciki a barshi yayi awa daya(1hour)

Bayan nan sai a zuba cikin turmin /bleander a fasa shi sama-sama idin Kuma bleander ce nan ma haka za’ayi

Bayan angama sai a zuba ruwa a fara wanke shi har sai an fitar da duk dattin (bayan wake) ciki

Sannan asa albasa,attaruhu da tattasai a cikin waken sai a zuba ruwa a bleander a markada shi idan Kuma babu bleander ana iya kaiwa wajen markade

Bayan an Markada sai a zuba gishiri,maggi,albasa da yakaiken lawashin albasa da tattasai a ciki a gaurayashi

Sannan a zuba mai cikin kasko/frying pan idan yayi zafi sai a dauki spoon ana jefawa/zubawa daya bayan bayan har sai kaskon ya cika za’a kasan yayi ja alamun ya soyu sai a juwa daya bangajen idan yyi Kuma sai fitar dashi

Ana iya cinsa haka Ko a cishi da koko Koda bread da tea

Related Articles

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

Latest Articles