Yadda Ake Hadin Soyayyar Ridi Don Karin Ni’ima Ma Aurata

Zaki nemi kayan hadi kamar haka:

  • Soyayiyar ridi
  • Aya
  • Dabino
  • Garin kanunfari
  • Madarar shanu

Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri daya ki gauraya ki daka ki tankade ki zuba a cikin madara ki juya ki dunga sha.

Related Articles

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

Latest Articles