https://www.fapjunk.com https://pornohit.net london escort london escorts buy instagram followers buy tiktok followers

Yadda Ake Hada Sinasir

Sinasir dai abinci ne na larabawa Amma yanzu yazama a Duk duniya anayinsa.Abubuwan Bukata Shinkafar Tuwo/farar shinkafaYeastSugarGishiriBaking powderMai Yadda Ake Hada SinasirDafarko zaa gyara shinkafa a zubashi a roba Madai dai ci sai a wankeshi a jikashi natsawon minti goma.Bayan ya jiku sai a tace a nika yayi laushi. Bayan an nika sai a juyeshi a roba ko kwano Mai girma sai a Debi kamar Rabin Kofi sai a zuba shi a wani kwanon Bayan anxuba sai a zuba mishi tafashashshen a ciki sa a gaurayashi sosai sai a rufeshi Har sai ya huce.Bayan ya huce sai a Hadashi dasauran nikakken kullin (Amma anfiso wanda baa Samishi ruwan zafinba Yafi yawa Sosai).Bayan an hadashi sai a gauraya sai zuba yeast sai a sake gaurayawa sai a rufeshi a ajiye a waje Mai dumi abarshi harsai ya tashi.Bayan ya tashi sai a bude a zuba baking powder da sugar dai dai azanci da dan gishiri kadan sai a kuma gaurayawa sai a Kara kullin ruwa kadan. Sai anemi abun suya marar kamawa sai a shafa Mai sannan a Debi kullin azuba sai a rufe abun suyar da murfin tukunya abarshi yasoyu. Sai a cire.*Sinasir baa juya shi a lokacin da ake soyashi kuma alamu yasoyu shi ne za aga yayi farar Saka wato saman yayi kofa kofa*

Related Articles

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

Latest Articles