Yadda Ake Gyaran Jiki Da Gyanyen Magarya

Yadda Ake Gyaran Jiki Da Gyanyen Magarya Abubuwan BukataGyanyen MagaryaRuwaTissueYadda Ake HadawaDafarko za’a samu Gyanyen Magarya mai kyau a gyarashi a fitar da duk dattin cikiSai Kuma a samu tsaftacacen abin daka (turmin) a daka yayi laushi Sannan a sami rariya a tankade shi sai a raba gida biyuA dauki Rabi a dafashi sai a ajiye a gefeDaya Rabin Kuma a samu bukiti a zuba ruwa kamar Rabin bukitin sai kuma ana zuba garin gyanyen magarya gwangwani /karamin Kofi biyu zuwa uku acikin a gyauraya shi sosaiSannan a fara shafawa a duk Jiki tundaga fuska har tafin kafa a barshi yayi kamar minti talatin (30)m Sai a dauko tissue paper ana goge Jiki da ita har sai duk abin garin magaryar yafi Sai na dauki dafanfan ruwan magaryar da sabulu ayi wankaAnayin na kwana uku za’a Sha mamaki inshallah

Related Articles

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

Latest Articles