Yadda Ake Fatan Wake

Fatan Wake daya ne daga cikin nau’in abincin na gargajiya Kuma Ina samunsa/ yinsa aduk Fadi Nigeria kusan daga kuwane yare musamman hausawa da yoroba

Abubuwan Bukata

 • Wake
 • Man ja
 • Kifi(Banda)/nama
 • Alaiyahu
 • Kayan Miya(taruhu,tattasai,tomatir da albasa)
 • Kayan Dan dano

Yadda Ake Hadashi

 • Dafarko za’a wanke kifi (Banda) da ruwan zafi sosai sannan Kuma azuba masa wani ruwan zafi abarshi aciki idan Kuma za’ayi anfani da namane sai a sulata Naman da kayan kamshi da albasa
 • Sai Kuma a gyara wake a zuwa a tukunyar ruwan zafin da aka dora akan wuta domin dafawa
 • Za’a bar waken akan wuta Yana ta dahuwa (domin shi wake abune Mai wahalar dahuwa dole sai an bashi wuta a farkon dafawa)har sai ya fara fashewa alamar tafara yaushi kenan
 • Bayan Nan za’ayi greating (jajjage/markade) kayan Miya Amma ba’a ciki tomatir aciki
 • Sannan a suya kayan Miyan sama-sama da manja
 • Bayan sai a zuba manja wannan kayan Miya da albasa Wanda aka yanka da Kuma yakan dandano dai-dai misali da nama ko kifin da za’ayi anfani dashi(ana ita anfani da duk biyun) sai abarshi Kara dahuwa nasa wasu mintinan
 • Sanna a zuba alaiyahu akarshe ajira waken ya karasa tahuwa sai a zuwa flash

Related Articles

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

Latest Articles