Yadda Ake Anfani da Kur-kur (Turmeric) Wajen Gyaran Fuska

Kur-kur sannan nan abune da Ake amfani dashi wajen gyaran Jiki musamman fuska

Yana fitar da kurajen fuska Yana Kuma Karawa fuska haske da Kalli

Abubuwan Bukata

  • Sugar
  • Garin Kur-kur (Turmeric powder)
  • Man kwakwa(coconut oil)

yadda Ake Hadawa

Da farko za’a Sami Yar karamar roba a zuba sugar, Kur-kur da man kwakwa aciki

A hadesu wajen daya sai a wanke fuska sannan a shafa

sai yayi minti biyar (5) sai a wanke fuska

ayi hakan na sati biyu za’aga Sanji inshallah

Related Articles

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

Latest Articles