Wasu Bangarori Biyar Da Ko Ka Sami Approve Baza Kayi Aikin Kidaya Ba

hukumar Kidaya Ta Fitar Da jerin sunayen wasu jadawalin ayyukanta da ta bayyana cewa Koda ka Sami Approve a wannan abin to tabbas baza kayi aikin wucin-gadi na wannan shekarar

bangarori biyar da hukumar ta ware sune kamar Haka

Coordinator
Field coordinator
Field supervisor
Quality assurance assistant/rovers
Monitoring & evaluation office

hukumar ta bayyana cewa itace take bawa mutane damar su naimi aikin bayan ta dauke su aiki to Koda lokacin da kayi apply na aikin ka naimi daya daga cikin wannan bangarorin to ko ka Sami approve ba Kai a cikin Wanda zasu gudanar da aikin kidayar

fatan Alkhairi agare ku Yan uwa

Related Articles

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

Latest Articles