Tallafin Karatu Ga Dalibai Mata Dake Karatun Engineering

Kai Tsaye anbuɗe PORTAL ƊIN scholarship na  Julius Berger Nigeria Wanda Suke bawa mata zalla kuma waɗanda ke karatun Engineering

Ga sharuɗɗan:

  • Ki zama mace ’Yar NigeriaKi kasance kina Karatun Engineering a jami’ar gwamnati
  • Ki kasance kina Level 20
  • Ki kasance kinada CGPA  3.5 zuwa sama
  • Ɗaliban su cika kafin Biyar ga  December (5th, December 2022.)

ga Link nan

https://candidate.scholastica.ng/schemes/jbn

Related Articles

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

Latest Articles