Shafin Daukar Ma,aikata Aiki Na Acadamic Da Non Acadamic Staff Daga Jami,ar Al,ansar University of Maiduguri (AUM).

Shafin Daukar Ma,aikata Aiki Na Acadamic Da Non Acadamic Staff Daga Jami,ar Al,ansar University of Maiduguri (AUM).

Assalamu Alaikum warahamatullahi Taala Wabarakatuhu Barkanku Dazuwa Wannan Site Namu Mai Albarka Na Nairapawa.com Shafin Taimakon Al, umma.

Wannan Jami,a taAl,ansar dake jihar borno Nigeria Tashiryane tsaf domin bodewa shafinta na daukan ma,aikata aiki.

Gidauniya ta Al,ansar foundation itace wacce ta kafa tare da takamaiman Bai taimakawa yan Kasa marasa galihu domin samun ilimi tare da samun ayyukan kulawa da lafiya.

Itadai wannan Jami,a ankafata ne tare da wasu Jami,o i masu zaman kanzu guda goma Sha Daya aranar shida Gawatan April.2022 sannan sunsamu lasisi na Aiki shima aranar 12 ga watan May shekara ta 2022.

Sannan itadai wannan Jami,a Ankafatane dagaske domin yaba kokarin gwamnatoci acikin kowane mataki dakuma Cikewa gurbin ilimi Mai zurfi musamman ayankunan arewa maso gabas.

Ayyukan Da Zakucike A Jami,ar

 • Assnt Director Acadamic planing
 • Assnt cheif security officer 3 principle works supt
 • Deputy Rigisterer
 • Principal Assistan Registerer
 • Senior Assistant Registerer 1
 • Senior Assistant Registerer 2
 • Assnt cheif executive officer
 • Assnt Regesterer
 • Admin office
 • Labrary office 11
 • Technologies 1
 • Data processing officer
 • Accountant 11
 • Guidance and counseling officer
 • Confidential Secretary
 • Nursing officer 11
 • Clerical assistant
 • Library atandant
 • Capentary and Electrician and plumbing.

Domin Karin Bayani

https://www.myjobmag.com/jobs/carpenter-electrician-and-plumber-at-al-ansar-university-maiduguri-aum

Yadda Zaku Cike Aikin

Allah yabada saa ameen.

Related Articles

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

Latest Articles