Salad And Ranch Dressing

Abubuwan Bukata

 • Mayonnaise Kofi daya
 • Madara Rabin Kofi
 • Ganyen albasa
 • Gishiri
 • Lemon tsami
 • Ridi
 • Kabeji
 • Koren tattasai
 • Masara
 • Cucumber
 • Tumatir
 • Dafaffen kwai
 • Tafarnuwa
 • Cabbage

Yadda Ake Hadawa

Dafarko za’a zuba mayonnaise a cikin kwano sai a zuba Madara a kan moyonnaise sai ayi mixing (gaurayawa)su sosai har sai yayi yadda Ake Bukata

Sannan a zuba gishiri, lemon tsami, tafarnuwa,ganyen albasa da ridi a hadesu waje daya sosai

Sai a dauki Yar roba mai murfi a zuba a ciki asa cikin fridge yayi minti 30

Sannan a yanka cabbage,koron tattasai, Masara, cucumber da kwai a sasu cikin flat ko kwano

Sannan a zuba dressing din moyonnaise a Kai sai ayi garnishing da ridi

Related Articles

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

Latest Articles