Rundunar Sojojin Nigeria Ta Bude Diban Ma’aikatan 2022

Jama’a Assalamu alaikum Barkanku da wannan lokaci da fatan kowa Yana cikin koshin lpy.

Ina matasa masu sha’awar aikin Soja Ga Dama ta samu

Rundunar sojojin kasa ta Najeriya ta bayyana cewa a jiya juma’a ta fitar da Sabin daukar ma’aikata ga wadanda ke da sha’awar shiga aikin sojan kasa .

An fara rijistar ne a Ranar juma’a 7 ga watan October zuwa 2 ga December 2022,

Ina Masu sha’awar Aikin Sojan

saiku danna Kan APPLY dake kasa

APPLY

Related Articles

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

Latest Articles