One Pot Chicken And Rice

 • Abubuwan Bukata
 • Shinkafa
 • Chicken seasoning
 • Naman kaza
 • Curry powder
 • Kurkur/tumeric
 • Raram masala
 • Paprika
 • Bay leaves
 • Albasa
 • Citta/tafarnuwa
 • Peas
 • Masara/sweet corn
 • Coriander
 • Thyme
 • Ganyen alayyahu
 • Oregano
 • Garin barkono

Dafarko za’a fara wanke Naman kaza ne sai a zuba shi a kwano sannan a zuwa duk spices da seasoning(citta, tafarnuwa,garin yaji, oregano, paprika,corriader, thyme, seasoning, lemon tsami)duk a ciki sai a hadesu sai Kuma asa a frige ya kwana washe gari a dauka

Sai a zuba mai cikin frying pan a karamar wuta a soyashi idan ya soyu sai fitar da Naman a zuba albasa, citta, tafarnuwa cikin mai

Bayan nan a wanke shinkafa a zuba a ciki sai asa citta, kurkur,bay leaves da seasoning cubes sannan a zuba ruwa a ciki

Sai a dauko Naman kazar da aka soya asa acikin saman shinkafar sannan asa peas da Masara a ciki a rufe shi har sai shinkafar ya nuna

Sai a sa ganyan alayyahu a sama yayi minti 2 sannan a sauke a zuba a flash

Previous article
Next article

Related Articles

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

Latest Articles