Monie Point Zasu Dauki Sabbin Ma’aikata Awasu Jihohin Najeriya 2023

Asssalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci dafatan kunajin dadin kasan cewa damu akowani lokaci.

Kamfanin Monie point Ko point of sale da akafi sanida (POS) na bukatar karin ma’aikata a wasu jihohi dake fadin nijeriya asassa daban daban jihohin Sune kamar haka :-

Abuja

Bauch

Gombe

Jigawa

Kano

Domin cika wannan aiki ku danna sunan jihohin da kuke so kuyi aiki akarkashin su.

Note

Kowaye ko daga wacce jiha kake Zaka iya neman aiki a daya daga cikin jihohin da kazaba ba lallai sai jihar kaba

Join our WhatsApp group

Related Articles

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

Latest Articles