Yadda Zaku Hada Mai Don Fito Da Gashi Da Kuma Gemu Suyi Tsawo

Abubuwan Bukata

  • Kananfari
  • Citta danya
  • Aloe Vera
  • Man kwakwa ko zaitun

Yadda Ake Hadawa

  • Bayan yayi awa ashirin da hudu sai mu dauko mu Samu kwano na Silba sai mu juye a ciki sai mu Dora akan garwashin wuta ya dan soyu kadan.
  • Bayan ya dan soyu na tsawon minti biyu sai a sauke shi ya sha iska.
  • Bayan yagama shan isaka a taceshi a Fara anfani dashi a gashin Kai da kuma gemu.

Related Articles

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

Latest Articles