Maganin Sanyi (infection)

Abubuwan Bukata

  • Danyar tafarnuwa/fresh garlic
  • Danyar citta/fresh ginger
  • Danyan kurkur/fresh tumeric
  • Kananfari/cloves

Yadda Ake Hadawa

  • Dafarko za’a samu citta, tafarnuwa a wankesu sai a samu wuka a kankare su sannan a dauko magogi/magurji a gurja idan Kuma babu magurji za’a iya yankasu Kanano
  • Sannan a dauki tafarnuwa a bare bayan ta a dauko kananfari a gyara
  • Sai a hade su waje daya a zubasu a cikin tukunya a sa ruwa a dafaso
  • Ana Sha sasafe kafin aci komai da Kuma da dare bayan angama cikin abinci za’a bacci
  • Yana Maganin Sanyi mara sosai

Related Articles

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

Latest Articles