Kyakyawan Zobo Drink /Zoborodo

Zobo drink /zoborodo wani abun sha ne da aka samoshi a northern Nigeria da kuma sauran kasashen duniya ..Ana amfani dashi ne amatsayin abinsha da akeshe Bayan angama cin abinci ko kuma Kafin aci abinci kuma yana da amfani da yawa ga lafiyar Dan Adam .

Abubuwan Bukata Yayin Yin Zobo Drink/Zoborodo

Zaka Ka/ki afadi da abubawan dazamu lisafu domin hada Zobo:

 • Zobo leave/ganyen sob
 • clove/Kanin fari
 • Cinnamon/girfa
 • Ginger/citta
 • potas/kanwa….optional
 • cardamon
 • flavour
 • cucumber

Yadda Ake Hada Zobo drink

 • Dafarko zaki Dora ruwa a wuta sannan ki wanke sobo ki zuba ki zuba busassar citta da kanunfari sai gayen na’a na:a da cinnamon da cardamon da girfar ki da sukari kibarsu suyita dahuwa
 • Bayan ya dahu ki sauke ki tace da rariya mai taushi ki markada cucumber ki zuba
 • Saiki sake tacewa flavour sannan kisa firinji idan yyi sanyi asha.
Next article

Related Articles

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

Latest Articles