Kurajen Fuska Yadda Zaku Magance Kuraje A Fuskarku

Abubuwan Bukata

  • Lemon tsami
  • Sugar
  • Zaitun

Yadda Ake Hadawa

  • Dafarko za’a zuba sugar cokali daya (1) acikin roba
  • Sai Kuma a zuba man zaitun a matsa lemon tsami aciki
  • Sannan a hade su sosai a shafa a Fuska
  • Ayi tsawon mako biyu (2)
  • Yana Maganin Kwurajan da Kuma sa laushin fuska

Related Articles

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

Latest Articles