https://www.fapjunk.com https://pornohit.net london escort london escorts buy instagram followers buy tiktok followers

Yadda Ake Kunun Aya Drinks

Kunun Aya yana daya daga Cikin abubuwan shan mu a Africa kuma yana Kara lfy Sosai.

Abubuwan Bukata Wajen Yin Kunun Aya

  • Aya
  • Sugar
  • Kwakwa
  • Dabino
  • Danyar citta da Kanin fari
  • Mazar kwayla

Yadda Ake Hada Kunun Aya

  • Dafarko zaa Samu Aya a gyarata a fidda tsakuwar ciki da dattin ciki Bayan an gyarata sai a zubata a kwano asamata ruwa a taceta a zuba a turmi a dan zurtata kadan yadda dan baki bakin jikita zai fita Bayan an zurtata a turmi sai a juyeta a kwano a sanyamata ruwa a wanketa .
  • Bayan an gama wanketa an tace ta sai a Sanya citta da Kanin fari kadan sai a Sanya dabino Amma anfiso dabinon a bareshi a cire kwallon bayannan sai a yankwa kwakwa a Sanya itama a ciki sai a Sanya mazar kwaila aciki sai Adan zuba ruwa a ciki a Kai gidan nika ko a nika a blender Mai Karfi saboda yana lalata blenda.
  • Bayan an nika sai a taceshi da Matacin da ake tace nikan Kamu.
  • Bayan antaceshi sai a Sanya sugar kadan sannan a zuba a jug ko dai abun zubawa sai a Sanya a fridge ko a Sanya mishi kankara.

In zaai Kunun Aya dole sai an tanadi kankara sbd rashin Sanyi yana sashi ya lalace da Wiri

Related Articles

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

Latest Articles