Kaduna State University (KASU) Ta Fitar Da Cut Off of Mark Na Wannan Shekarar 2022/2023

Jami’ar Jihar Kaduna (KASU), ta fitar da maki 160 a matsayin Cut-Off mark ɗinta na wannan shekarar (2022), kuma tuni ta buɗe Portal domin rijistar Post-UTME da

Online Screening, a ranar 1 ga watan Nuwamba.

Inda ake sa ran rufewa, a ranar 30 ga watan Nuwambar da mu ke ciki.

Related Articles

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

Latest Articles