Jami’ar Fasaha Ta Gwamnatin Tarayya Dake Babura A Jihar Jigawa Ta Amince Da Cut Off Mark 140 Point,

Jami’ar Fasaha ta Gwamnatin tarayya, da ke Babura, a Jihar Jigawa, ta amince da maki 140, a matsayin mafi ƙarancin makin shiga Jami’ar, a kakar karatu ta 2022/2023.

Kuma tuni ta buɗe Portal, domin rijistar Post-UTME da Online Screening.

Related Articles

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

Latest Articles