Hukumar Sojan Ruwa Ta Najeriya Sun Bude Shafin Daukar Sabbin Ma’aikata (Batch 35)

Assalamu alaikum barkanmu da sake saduwa awannan shafi namu mai albarka.

kamar kullum ayauma munzomuku dawata sabuwar dama ga masu bukatar aikin Sojan ruwa wannan aiki aikine wanda yake karkashin gwamnatin tarayya kuma kowa na iya cikawa daga kowani bangare na kasar nan zaku iya neman wannan aiki Idan har kun mallaki wadannan takardun.

Takardar sshaidar kammala sakandare

Takardar shaidar kammala firamare

Takardar shaidar karamar hukumar da kake

Takardar Shaidar haihuwa

Dolene ka mallaki shaidar katin dan kasa wato (NIN number) Dade sauran su

wanda yyakeda bukatar wannan aiki zai iya cikawa Idan ya danna apply dake kasa kukuma kamana magana ta WhatsApp group dinmu domin acika maka.

Allah yabada Sa’a ameen

Join Our WhatsApp Group

APPLY NOW

Related Articles

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

Latest Articles