Hukumar NDLEA Sunbude Portal Din Daukan Ma’aikata U

Assalamu alaikum barkanmu da sake saduwa awannan shafi namu mai albarka.

Kamar yadda muka saba idan muka ga wani abun ci gaba ya fito wanda zai amfanar da al’ummar mu muna sanar daku domin amfanuwa ga al’umma baki daya, Ga dama ta samu ga masu buƙata.

Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta k’asa, NDLEA zata buɗe Recruitment Portal na ɗaukar sabbin ma’aikata, A ranar Lahadi 12 ga watan Maris ɗin 2023 idan Allah ya kai mu, Sai ku zauna cikin shiri ga mai bukatar cikawa Zaka iya danna apply dake kasa domin cikawa.

APPLY NOW

zaku iya bibiyarmu ta group dinmu na WhatsApp dake kasa domin samun bayanai cikin sauki

Join our WhatsApp group

Allah Ta’ala ya bawa masu rabo sa’a, Ƴan uwa dan Allah a sanar da matasan mu maza da mata domin su gwada ko Allah zai sa su da ce.

Related Articles

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

Latest Articles