Hukumar Kidaya Ta Bayyana Mutanen Da Zasu Gudanar Da Aikin Kidaya

Assalamu alaikum jama’a masu bibiyar mu barkan Mu Da sake haduwa da ku a wannan lokacin

kamar Yadda kowa ya sani yanzu ana wani Taki na Fara gudanar da aikin kidaya

wanda tuni shirye shiryen Fara aikin sukayi nisa sosai

sai dai a Yan tsakan kanin Nan hukumar ta bayyana cewa iya mutanen da tayiwa approve iya sune kawai zata gudanar da aikin kidaya da su

hukumar ta bayyana cewa duk Wanda har yanzu statu nasa Yana pending Kuma har aka Fara bayar da horo status nasa Yana pending to babu shi a cikin mutanen da zasu gudanar da aikin kidaya

amma har zuwa yanzu hukumar tana gudanar da aikin approved ga wasu Mutanen Da taga sun chan chanta su dauka

fatan alkhairi gareku Yan uwa

Related Articles

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

Latest Articles