Gyaran Jiki Asaukake ‘Yan Mata

Abubuwan Bukata

  • Kanwa(Ungurnu)
  • Alimun
  • Lemon tsami
  • Turaren bahur

Yadda Ake Hadawa

Dafarko za’a daka kanwa da alimun a zuwa a cikin Yar roba

Sannan a matse lemon tsami ciki a gauraya su da turaren a dinga shafawa da daddare da safe ayi wanka

Related Articles

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

Latest Articles