Ga Mai Bukatan Cikewa Sabin Tallafi Ga Yan Nigeria Daga Sen Rabi,u Musa Kwankwaso.

Ga Mai Bukatan Cikewa Sabin Tallafi Ga Yan Nigeria Daga Sen Rabi,u Musa Kwankwaso.

Assalamu Alaikum warahamatullahi Taala Wabarakatuhu Barkanku Dazuwa Wannan Site Namu Mai Albarka Na Nairapawa.com Shafin Taimakon Al, umma.

Ayaune wannan Site Namu Mai Albarka Na Nairapawa.com yazomana da wani sabon Tallafi daga tsohon gwamnan jihar Kano Kuma Dan takarar Shugaban Kasa na jam,iyar NNPP Mai Kayan Dadi Doctor Rabi,u Musa Kwankwaso.

Wannan sabuwar damace ga Yan Nigeria Baki daya wacce Doctor Rabi, u Musa Kwankwaso ya fitarda ita inda yace zai daukin nauyin Yan Nigeria mutane kimanin 148 zuwa karatun digiri a makarantar University dake jihar nasarawa state sannan ya wallafa wannan aniyane ta tallafawa Al,umma kasarne domin Basu karatu ilimi kyauta.

Sannan Kuma yakara dacewa zaa dauka akowace jihane mutum hudu maza 2Mata 2

Abubuwan Da Ake Bukata Awajen Cikewa Wannan Tallafi

  • Mai Cikewa Yakasance Dan Kasane
  • Dole Mai Cikewa ta Tabbatar yana da credit guda Biyar a Jarabawa dayazana ta barin secondary
  • Sannan maicikewa Yakasance yanada attendance 75%na zuwa makaranta

Domin Haka ga Mai Bukatan Cikewa saiya gaggauta Cikewa domin Nan da kwana shida zaa Rufe.

Dannan Wannan Link Domin Cikewa Kai Tsaye

https://docs.google.com/forms/d/e/1FAIpQLScTl7WcTqAX0YbqoDZlRGCgeQbXT_wvkP2TfU_uvhSvSdOfXw/viewform

Allah yataimaka Allah yabada saa ameen.

Related Articles

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

Latest Articles