Dalilin Dayasa Shafin NDLEA Baya Tafiya

Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci.

Dayawan mutane sunyi kokarin shiga shafin na NDLEA domin cika aikin Amma shafin yaki tafiya yadda yakamata wasu kuma yana makalewa,

Kamar yadda muka samu sanarwa daga Mai kula da yada labarai na hukumar wato Femi Babafemi yace dalilin dayasa shafin yake bada matsala anan kuwa shine suna samun maziyartar shafin nasu akalla Sama da dubu dari biyu domin cika aikin amma sunsanar da cewa nan bada dadewaba zasu gyara shafin domin cikawa cikin sauki zasuyi upgrade na server dintasu yadda bazata bayar da matsalaba yayin cika aikin.

Domin samun bayanai cikin sauki yi join whatsapp group dinmu dake kasa

Join our WhatsApp group

Related Articles

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

Latest Articles