Couscous Salad

Abubuwan Bukata

  • Couscous
  • Man zaitun
  • Dark soy sauce
  • Lemon Zaki
  • Ruwan Kai
  • Cucumber
  • Tsokar kaza
  • Kayan miya (albasa,koren tattasai,tomatir)
  • Gishiri

Dafarko za’a samu ko kwano a zuba couscous a ciki sai a zuba tafasheshen ruwan zafi a cikin couscous a gaurayashi sai rufeshi yayi minti 30

Sai Kuma a zuba man zaitun a cikin Wani kwanon daban a sa masa lemon Zaki, ruwan Kai, dark soy sauce duk a ciki a gauraya su

Sannan a dauki tsokar nama ayi marineting da kayan kamshi sai kumu a gasa nama sama-sama sai a raba tsokar Naman ana fitar dashi sanka-sanka

Bayan nan a dauki kwano a zuba couscous, nama, yankaikyan albasa,koren tattasai, cucumber da tomatir sai zuba dressing na man zaitun da ruwan Kai da akayi akai

Sannan a hadesu duka waje daya

Ana iya cinsa a main dish

Related Articles

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

Latest Articles