https://www.fapjunk.com https://pornohit.net london escort london escorts buy instagram followers buy tiktok followers

Apple Cucumber Salad

Abubuwan Bukata

  • Apple
  • Cucumber
  • Yoghurt mai sugar
  • Masoro
  • Lemon tsami
  • Na’a-Na’a

Yadda Ake Hadawa

Dafarko za’a wanke cucumber da apple sai a yankasu a zuba su cikin kwano

Sai a zuba yoghurt cikin Wani kwanon asa masa masoro Wanda aka Dan dakashi da busheshen Na’a-Na’a Sannan a zuba lemon tsami akai ai a gyauraya shi

Sannan a dauko apple da cucumber da aka ajiye shi gefe

Sai a hadasu duk waje daya a juya su sosai

Bayan nan asa a frige yayi Sanyi

Ana iya cinsa haka ko kuwa a matsayin side dishe

Previous article
Next article

Related Articles

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

Latest Articles