https://www.fapjunk.com https://pornohit.net london escort london escorts buy instagram followers buy tiktok followers

Amfanin Tafarnuwa Ga lafiyar Mutum

Tafarnuwa dangice ta Albasa wadda take a matsayin abinci kuma magani. Nau’in tafarnuwa wadda take dauke da sinadarai masu kashe kwayoyin cuta, sinadaran bada kariya ga jikin “dan adam.

Tafarnuwa tana kunshe da muhimman sinadarai na Vitamins da Minerals, Iodine, sulfur, chlorine, fiber, calcium, protein, dadai sauransu.

Amfanin Tafarnuwa ga lafiya:

Tafarnawa a gargajiyance tana maganin cututtuka kamar Ashma wato wahalar nunfashi, ciwan kunne, kuturta, ciwan jijiyoyi, tari, mura, matsalolin zuciya, bunkasa gashi, bada dandano, Basur da sauransu.

Amfaninta ga lafiya a kimiyance (scientifically)

Masana kimiya sun tabbatar da tafarnuwa na dauke da sinadarin volatile oil wanda yake maganin cututtukan da suke da nasaba da cutar fata kamar kuraje, acne wato taban kuraje da sauransu.Tafarnuwa na magani wajan dai daita kwayoyin halittar da suke a cikin hanji wajan dai daida su da bunkasa lafiyar hanji (intestinal flora)Sannan tafarnuwa na taimakawa wanda yake fama da matsananciyar mura sannan tana kashe kwayoyin cutar da hanyar futar da su daga kokfofin fatar dan adam.Amfani da Tafarnuwa na taimakawa masu ciwon hawan jini saboda dai daita dudun jini (slow pulse) sannan tana taimakawa fama da matsalar jiriTafarnuwa na taimakawa masu fama da ciwon kafa musamman saboda sinadarin calcium da take dauke dashi (Arthritis da rheumatism)Tafarnuwa na taimakawa masu fama da ciwon zuciya saboda ruguza kitsen da yake gugun jini wato cholesterolSannan tafarnuwa na bada rigakafin samun tsayawar zuciya (Heart attack) Tana taimakawa wajan rage matsalin cutar jini (cancer) sannan ana amfani da ita wajan maganin Tarin shika wato whooping coughSannan tafarnuwa tana taimakawa wajan lafiyar “da namiji.

Related Articles

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

Latest Articles