Addu’ar Shiga Da Fita Daga Gida

SHIGA GIDA

BISMIL-LAHI-WALAJNA, WABISMIL-LAHI-KHARAJNA, WA’ALA RABBINA TAWAKKALNA.

MA’ANA

DA SUNAN ALLAH NAKE SHIGA, KUMA DA SUNANSA NAKE FITA KUMA GA ALLAH KADAI, MUKA DOGARA.

FITA DAGA GIDA

  • BISMILLAAHI TAWAKKALTU ALAL LAAHI WALAA HAULA WALA ƘUWWATA ILLAA BILLAAH

MA’ANA

DA SUNAN ALLAH (NAKE FITA), NA DOGARA GA ALLAH, KUMA BABU DABARA, BABU KARFI SAI DA ALLAH

Related Articles

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

Latest Articles